Mission & Vision

Vision Statement
A client-centred tertiary healthcare facility with evidence-based service delivery.

Mission Statement
To achieve patient satisfaction by rendering qualitative medical services through a highly disciplined and motivated professional workforce, and also prudent, efficient and effective management of resources.

Burinmu
Samar da Babbar Asibitin Kwararru wadda ke fifita jin dadin maras lafiya fiye da komai, ta hanyar bayar da ingantacciyar kulawar da ilmi da bincike suka tabbatar.

Tafarkinmu
Tabbatar da jin dadi da gamsuwar maras lafiya ta hanyar bashi ingantacciyar kulawa daga kwararrun ma’aikata masu gaskiya da sadaukar da kai, tare da kyakkyawan tsari da tanadi gun amfani da madafun aiki.

غورنم

سامر د ببر اسبتن قرر ود كى فيفيت جن داطن مرس لافى فيى د كومى تهنير باير د انغنتثير كلاور د الم د بنثكى سك تبتر.


تفركنم

دغ قرر مايكتا ماس غسكيا د سدوكر دكي تاري د كككون طار د تاندى غن امفانى د مدافن ايك.
تبترد جن داط د غمسور مرس لافى تهنير باش انغنتثير كلاوا